Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Nastura Ashir Sharif kan zanga-zangar gamayyar kungiyoyin matasa a jihar Katsina

Wallafawa ranar:

Kungiyoyin matasan arewacin Najeriya sun gudanar da zanga-zangar lumana a birnin Katsina, domin matsin lamba ga gwamnatin kasar wajen ganin ta kubutar da dalibai sama da 300 da 'yan bindiga suka sace a makarantar Sakandaren Kankara.Matasan wadanda suka fito daga sassan arewacin najeriya sun bayyana fushinsu da matakin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dauka na kin ziyarar garin Kankara domin jajantawa iyayen daliban da kuma kin cewa uffan domin kwantar musu da hankali.Kan wannan Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da shugaban tawagar matasan Nastura Ashir Sharif.

Wasu matasan Najeriya da ke zanga-zangar bukatar ceto daliban Sakandiren Kankara da 'yan bindiga suka sace
Wasu matasan Najeriya da ke zanga-zangar bukatar ceto daliban Sakandiren Kankara da 'yan bindiga suka sace RFI Hausa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.