Isa ga babban shafi
Najeriya

Boko Haram ta tagayyara tsofaffi a Najeriya-Amnesty

Kungiyar Kare Hakkin Dan Adam ta Amnesty International ta fitar da wani sabon rahoto da ke nuna cewa, tsofaffin mutanen da matsalar Boko Haram ta shafa a yankin arewa maso gabashin Najeriya na cikin mawuyacin hali. 

Abubakar Shekau, shugabhan Boko Haram.
Abubakar Shekau, shugabhan Boko Haram. © AFP PHOTO / BOKO HARAM
Talla

Kungiyar ta ce baya ga matsalar da tsofaffin maza da matan ke cike, jami’an sojin Najeriya na cin zarafin su kuma hatta tallafi ko agaji bai cika kai wa gare su ba.

Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton wakilinmu daga birnin Abuja Mohammed Sani Abubakar.

03:10

Boko Haram ta tagayyara tsofaffi a Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.