Isa ga babban shafi
Najeriya

Zamafarawa na shirin shiga kotu don kalubalantar sarautar Kayode

A Najeriya dimbin mutane ne a jihar Zamfara suka nuna rashin amincewa da bai wa tsohon ministan kula da sauka da tashin jiragen sama n kasar Femi Fani Kayode sarautar Sadaukin Shinkafi da Sarkin Shinkafin ya bashi a kwanan nan.A wannan rahoto da Faruk Mohammad Yabo ya aiko mana daga Sokoto za ku ji yadda fitattun 'yan garin Shinkafin ke shirin garzaya wa Kotu domin neman tube sarautar ta Kayode. 

Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama na Nejeriya Femi Fani-Kayode.
Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama na Nejeriya Femi Fani-Kayode. vanguardngr
Talla
03:03

Zamafarawa na shirin shiga kotu don kalubalantar sarautar Kayode

Faruk Yabo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.