Najeriya-IMF
Asusun IMF ya gindayawa Najeriya sharudda kan bashin da ta karba
Asusun bada lamuni na duniya IMF ya amince da baiwa Najeriya bashin dala biliyan 3.4 don yaki da cutar coronavirus da kuma farfado da tattalin arzikin kasar da annobar ta janyowa koma baya.
Wallafawa ranar:
Talla
Wannan yazo ne dai-dai lokacin da itama gwamnatin kasar Jamus ta baiwa Najeriyar tallafin euro miliyan 5.5.
Sai dai bashin da IMF za ta baiwa Najeriyar na tattare da ka’idoji.
Wakilinmu na Abuja Mohammed Sani Abubakar na dauki karin bayani cikin wannan rahoton daya hada mana.
Asusun IMF ya gindayawa Najeriya sharudda kan bashin da ya bata
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu