Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Yadda Gwamnan Borno ya sassauta wa mutane radadin corona

Wallafawa ranar:

Shirin Kasuwa A Kai Miki Dole wannan mako tare da Ahmed Abba ya tattauna ne kan yadda Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya tallafa wa miskinai da kayyakin abinci da kudade a daidai wannan lokacin da tattalin arzikin jama'a ya durkushe sakamakon annobar coronavirus.

Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum tare da dogaransa a garin Gajiganna
Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum tare da dogaransa a garin Gajiganna RFI Hausa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.