Shirin kasuwa akai miki dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya yi dubi ne dangane da matakin rundunar sojin Najeriya da gwamnatin Borno wajen cire haramcin sana'ar kifi dake fitowa daga yankin tafkin Chadi tare da bude wasu hanyoyi da aka rufe shekaru biyar da suka gabata saboda matsalolin Boko Haram.
Sauran kashi-kashi
-
CAC a Najeriya ta bai wa masu sana'ar POS wa'adin watanni biyu su yi ragista
Shirin 'Kasuwa akai Miki Dole na wannan makon tare da Ahmad Abba ya maida hankali ne kan matakin gwamnatin Najeriya bukatar masu sana'ar POS da sauran masu mu'amala da na'urar da su garzawa hukumar rajistan kamfanoni ta kasar domin yin ragista kafin ranar 7 ga watan Yulin wannan shekara ta 2024.15/05/202411:24 -
Yadda matsin rayuwa ya tilastawa 'yan Najeriya fasa rumbunan abinci
Shirin Kasuwa akai miki dole tare da Ahmed Abba a wannan makon ya yada zango ne a Tarayyar Najeriya, inda ya yi dubi kan matsanancin kuncin rayuwar da al’umman kasar suka shiga da har ta kai ana fasa rumbunan abinci ko tare manyan motocin dakon kaya a tituna ana kwasan abinci.06/03/202410:22 -
Faduwar darajar Naira ta tsayar da harkokin 'yan canji a makwaftan Najeriya
Shirin 'Kasuwa a kai miki dole' na wannan mako ya tattauna akan yadda faduwar darajar Naira ke haddasa koma bayan kasuwar 'yan canji a makwaftan Najeriya.07/02/202410:19 -
Dalilan soke lasisin wasu kamfanonin wutar lantarki
Shirin Kasuwa a Kai Maki Dole na wannan mako, ya mayar da hankali ne a game da batun wutar lantarki a Najeriya, bangaren da ke fama da matsalololi tsawon shekaru.Shirin zai yi dubi ne a game da matakin da gwamnatin kasar ta dauka na sokewa da kuma sabunta lasisi ga wasu kamfanonin da ke da alhaki rarraba wuta a cikin kasar.31/01/202410:02 -
Yadda faduwar darajar Naira ke yin illa ga kasuwanci a Najeriya
Shirin 'Kasuwa a kai miki dole' na wanna makon ya mayar da hankali akan faduwar darajar naira da ke ci gaba da yin illa ga harkokin kasuwanci a sassan Najeriya.24/01/202409:52