Isa ga babban shafi
Najeriya

An bude hanyar Maiduguri zuwa Damboa bayan shafe watanni 13 a rufe

Rundunar Sojojin Najeriya ta sake bude babbar hanyar Maiduguri zuwa Damboa, hanyar da a watannin baya ta yi kaurin suna wajen fama da farmakin mayakan Boko Haram da suka halaka mutane da dama akanta.Rundunar sojin Najeriyar ta sake bude hanyar ce, bayan shafe watanni 13 a rufe saboda hare-haren Boko haram.Daga Maidugurin, wakilinmu Bilyaminu Yusuf ya aiko mana da rahoto akai.

Wasu sojojin Najeriya a garin Damboa dake jihar Borno a arewa maso gabashin Najeriya.
Wasu sojojin Najeriya a garin Damboa dake jihar Borno a arewa maso gabashin Najeriya. STEFAN HEUNIS/AFP
Talla
01:30

An bude hanyar Maiduguri zuwa Damboa bayan shafe watanni 13 a rufe

Bilyaminu Yusuf

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.