Isa ga babban shafi
Najeriya

Ban yarda sojoji su kwashe al'ummomin Mainok da Jakana ba - Zulum

Gwamnatin Borno ta kekasa kasa ta hau kujerar naki kan yunkurin Sojojin Najeriya na kwashe al’ummomi garuruwan Mainok da Jakana da ke kan hanyar Maiduguri zuwa Damaturu a karamar hukumar Kunduga saboda zargin da sojin ke musu na cewar mutanen garuruwan suna boye ‘yan ta’adda da ke kai hare-haren da kaiwa  Sojojin Najeriya kwanton bauna. Daga Maiduguri wakilinmu Bilyaminu Yusuf ya hada mana rahoto.Kuna iya latsa alamar sauti dake kasa don sauraron rahoto akai.

Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum.
Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum. Pulse.ng
Talla
03:02

Bazan bar sojoji su kwashe al'ummomin Mainok da Jakana ba - Zulum

Bilyaminu Yusuf

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.