Ilimi Hasken Rayuwa
Yadda wani matashi a Kebbi ya yi shura wajen kere-keren fasaha kashi na 2
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:20
Shirin Ilimi hasken Rayuwa na wannan mako, ya ci gaba da kawowa masu sauraro tattaunawar da Bashir Ibrahim Idris yayi da wani matashi daga jihar Kebbi a tarayyar Najeriya da ya kware wajen kere-kere ba tare da yayi makaranta mai zurfi ba.