Najeriya
Yakin neman zaben Najeriya na bana bai yi armashi kamar na bara ba
Yayin da ya rage kasa da wata guda a gudanar da babban zabe a Tarayyar Najeriya, hada-hadar yakin neman zabe a kasar sun ja da baya, babu armashi kamar yadda aka saba gani a zabukan da suka gabata.Wakilin mu na Kaduna, Aminu Sani Sado ya yi nazari kan lamarin tare da hada rahoto akai.
Wallafawa ranar:
Talla
Yakin neman zaben Najeriya na bana bai yi armashi kamar na bara ba
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu