Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Comr. Babachir kan dokar fansho a Najeriya

Wallafawa ranar:

Majalisar Dattawan Najeriya ta kama hanyar yi wa dokar fansho gyara domin ganin ma’aikatan da suka yi ritaya sun samu saukin karbar kudadensu ba tare da samun wani tarnaki ba. Yanzu haka dokar ta tsallake karatu na biyu a zauren Majalisar, wadda ta bayyana damuwa kan yadda ma’aikatan da suka bar aiki ke shan wahala.Akan wannan batu, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Comr. Jibrin Banchir, shugaban kungiyar kwadago ta Jihar Plateau.  

Majalisar Dattawan Najeriya na shirin yi wa dokar fansho gyara a kasar
Majalisar Dattawan Najeriya na shirin yi wa dokar fansho gyara a kasar REUTERS/Afolabi Sotunde
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.