Isa ga babban shafi
Najeriya

Sarkin kano ya sauke dokar takaita Sadakin aure a Kano

Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na 2, ya soki matakin takaita sadakin aure a jihar, a wani yunkuri na kare hakkin mata. Batun da ke zuwa adai-dai lokacin da ake ci gaba da jan kune kallon yadda maza ke kin daraja aure.

Sarki Mohamed Sanusi na Biyu
Sarki Mohamed Sanusi na Biyu REUTERS/Stringer
Talla

Sarkin Sunusi ya kuma ce daga yanzu duk mai sarautar da aka samu da cin zarafin matar sa to daga ranar ya yi sallama da rawanin sa. Wakilinmu Abubakar Isa Dandago na dauke da karin bayani a rahotansa.

02:58

Sarkin kano ya soki dokar takaita Sadakin aure a Kano

Abubakar Issa Dandago

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.