Isa ga babban shafi
Najeriya

Shugaba Buhari ya gabatarwa Majalissa kasafin kudin 2017

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gabatarwa zaman hadin-gwiwa na majalisun tarayyar kasar da daftarin kasafin kudin shekara ta 2017 mai kamawa.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gabatarwa Majalissa kasafin kudin shekarar 2017
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gabatarwa Majalissa kasafin kudin shekarar 2017
Talla

Kasafin kudin wanda aka kiyasta cewa zai haura Naira Triliyan 7, kamar dai yadda za mu ji karin bayani a wannan rahoto da wakilinmu Aminu Ahmed Manu daga Abuja.

01:28

Rahoto kan kasafin kudin shekarar 2017

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.