Isa ga babban shafi
Najeriya

Gwamnatin Najeriya ta haramta shigo da motoci ta kasa

Gwamantin Najeriya ta ce za a hana shigowa da motoci ta kasa daga farkon watan Janairu mai zuwa a duk fadin kasar.

Gwamnatin Najeriya ta haramata shigo da motoci ta kasa
Gwamnatin Najeriya ta haramata shigo da motoci ta kasa REUTERS/Mike Blake
Talla

Wata sanarwa da hukumar hana fasa kauri wato Kwastam ta fitar, ta bayyana cewa, hanin ya shafi sabbi da tsoffin motoci.

Babbar manufar gwamnatin ta Najeriya ita ce, tabbatar da cewa dukkanin motocin da za a shigo da su a kasar, ya kasance ta tashoshin ruwa ne kawai. kamar dai yadda ta dauki irin wannan mataki akan masu shigo da shinkafa a kasar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.