Isa ga babban shafi
Najeriya

An yiwa Sarkin Musulmi Kasaitacciyar Durbar a Najeriya

Yau Dubban mutane ne daga sassa dabam dabam suka halarci wata kasaitacciyar durbar da aka yiwa Mai Alfarma Sarkin Musulmin Najeriya Muhammad Saad Abubakar na 3 wanda ya cika shekaru 10 a karagar mulki.

Sarakuna da masu rike da Sarautar a Masaarutar Sokoto sun yi hawa idan suka sake jaddada mubayi’ar su ga Sarkin Musulmi
Sarakuna da masu rike da Sarautar a Masaarutar Sokoto sun yi hawa idan suka sake jaddada mubayi’ar su ga Sarkin Musulmi
Talla

Bikin ya samu halartar Shugaban kasar Muhammadu Buhari da Gwamnonin Jihohi da Sarakuna daga sasan Najeriya da kasashen waje.

Sarakuna da masu rike da Sarautar a Masaarutar Sokoto sun yi hawa idan suka sake jaddada mubayi’ar su ga Sarkin Musulmi.

Cikin wadanda suka yi hawan harda tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo da Gwamnan Imo Rochas Okorocha da Bishop Mathew Hassan Kukah.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.