Isa ga babban shafi
Najeriya-Boko Haram

An bude makarantun gaba da Frimare bayan shekaru biyu a Borno

Gwamnatin Jihar Borno ta bude makarantun gaba da Frimare bayan rufe su da aka yi tsawon shekaru biyu, saboda Mafaka da ‘yan gudun hijira Boko Haram ke yi a makarantun.

Dalibai sun koma makaranta a Borno
Dalibai sun koma makaranta a Borno Akintunde Akinleye/Reuters
Talla

Dalibai da dama sun nuna farin cikinsu da komawa daukan darasi a wani yanayi da ke nuna hankula sun soma kwanciya a garin da ke arewacin Najeriya. Bilyaminu Yusuf na dauke da rahoto a kai.

03:01

Dalibai sun koma karatu a Borno

Bilyaminu Yusuf

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.