Isa ga babban shafi
Najeriya

Sojoji sun kashe 'yan bindiga 5 a Niger delta

Rundunar Sojin Najeriya ta ce, ta kashe akalla tsagerun Niger Delta 5 a jihar Rivers tare da kwace makamansu bayan sunyi kokarin kai wa sojoji hari a lokacin da suke wani atisaye a yankin Niger Delta.

'Yan tsagerun Niger Delta na barazana ga tattallin arzikin Najeriya
'Yan tsagerun Niger Delta na barazana ga tattallin arzikin Najeriya AFP
Talla

Kakkakin Rundunar, kanar Sani Usman, yace sun kuma jikkata ‘yan bindiga 23, da kuma gano wani jirgin ruwa da 'yan bindigan suka gudu suka bari.

Tsagerun Niger Delta dake kai hare-hare kan bututan mai a kasar na cigaba da kasancewa barazana ga tattalin arzikin kasar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.