Isa ga babban shafi
Najeriya

Amurka zata kara tallafawa jama'ar da rikicin Boko Haram ya shafa

Kasar Amurka ta shirya baiwa Najeriya karin Dala milyan 37 domin taimaka wa jama’ar da rikicin Boko Haram ya shafa a kasar.Ofishin jakadancin Amurka dake Abuja ya ce adadin kudin kari ne ga gudunmuwar da ta kai ta dala milyan 318 da hukumar bayar da agaji ta Amurka USAID ta bayar a shekarar bara.  

'Ya'yan kungiyar Boko Haram
'Ya'yan kungiyar Boko Haram © AFP PHOTO / BOKO HARAM
Talla

02:52

CORRESP-NEMA-USAID-AID-2016-08-10

Kabir Yusuf

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.