Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Fasahar Yammama ta manoma "Verdant" ta fara aiki

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa ya tattauna ne akan kokarin farfado da ayyukan noma a Najeriya ta hanyar amfani da ci gaban fasohohi na zamani. A cikin shirin za ku ji Fasahar taimakawa Manoma da Nasir Yammama ya samar ta fara aiki da ake kira Verdant. Sannan shirin ya yi bayani akan yadda fasahar ta yi karo da sabuwar fasahar gwamnatin Najeriya akan bunkasa ayyukan Noma.

Nasir Yammama wanda ya samar da Fasahar taimakawa Manoma ta hanyar amfani da Salula.
Nasir Yammama wanda ya samar da Fasahar taimakawa Manoma ta hanyar amfani da Salula. via snapwidget
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.