Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Zakat ul fitr : Sheikh Sani Yahya Jingir

Wallafawa ranar:

Daya daga cikin ibadodin da ake gudanarwa a lokacin Azumin watan Ramada shi ne Zakatul Fitr da aka sha’arta a watan Shawwal bayan kammala Azumin Ramadan, Akan haka ne Tasiu Zakari ya tattauna da shehin Malamin Addinin Islama a Najeriya Sheikh Sani Yahya Jingir.

Masallacin Ka'aba a Makka kasar Saudiya
Masallacin Ka'aba a Makka kasar Saudiya REUTERS/Muhammad Hamed
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.