Isa ga babban shafi
Najeriya

Sojin Najeriya sun ceto mata 700 daga dajin Sambisa

A Najeriya, kawo yanzu dakarun Sojin Kasar sun ceto kimanin yan mata 700 daya hada da kananan yara daga dajin Sambisa

'Yan Matan Chibok da aka sace a  cikin wani hoton bidiyo da Mayakan Boko Haram suka wallafa
'Yan Matan Chibok da aka sace a cikin wani hoton bidiyo da Mayakan Boko Haram suka wallafa AFP/via telegraph
Talla

Yan kungiyar Boko Haram dai na amfani da dajin na sambisa don buya.

To sai dai har yanzu babu wani labari dangane da ‘yan matan Chibok kimaniun 219 da boko Haram ta yi awon gaba da su, tsawon shekara guda kenan.

Mai magaana da yawun rundunar Sojin Kasar, Kanal Sani Usman ya shaidawa kamfanin dillacin labaran Faransa na AFP cewa, sun yi nasarar ceto mata 234 daga ba tare da wata wahala ba kamar yadda suka fusakanta a baya.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.