Isa ga babban shafi
Najeriya

Matasa sun tarwatsa zaman Kotun Musulunci a Bauchi

A Nigeria yammacin jiya wasu daruruwan matasa suka tarwatsa zaman wata kotun shari’ar musulunci d ake garin Bauchi, kotun da ke shari’ar mutane 7 daga cikin matasa 11 da ake zargi da aikata Luwadi. Wakilin RFI Hausa Shehu Saulawa wanda ya sha da kar a zaman Kotun ya aiko da Rahoto.

Garin Bauchi a Najeriya
Garin Bauchi a Najeriya AFP/Tony Karumba/File
Talla

01:37

Rahoto: Matasa sun tarwatsa zaman Kotun Musulunci a Bauchi

Shehu Saulawa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.