Isa ga babban shafi
Wasanni

Cibiyar horar da 'yan wasan kwallon kafa ta Rima da ke Sokoto

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni na wannan mako ya yi dubi ne game da wata cibiyar horar da yara kanana kwallon domin su kware a fannin wasanni. Shirin ya kuma zanta da hukumomin cibiyar atre da wasu daga cikin 'yan wasan dake samun horarwa a cibiyar.

Wasu matasa dake koyon kwallon kafa a Najeriya
Wasu matasa dake koyon kwallon kafa a Najeriya dvsl3w2q45hb8.cloudfront.net
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.