Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Sabbin Taurari da ke son shiga harakar Fim na Hausa

Wallafawa ranar:

Shirin Fasahar Fina-Finai ya tattauna ne game da ci gaban Fim na Hausa a Najeriya tare da duba yadda sabbin taurari ke samun hurumin shiga a dama da su a harakar Fim.

Rahama Hassan 'Yar wasan Fim na hausa a Najeriya
Rahama Hassan 'Yar wasan Fim na hausa a Najeriya Famous peoplenews.com
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.