Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Bankin tallafa wa Masana'antu ya tallafawa 'Yan Fim na Hausa

Wallafawa ranar:

A cikin shirin Dandalin Fasahar Fina-finai za ku ji masu shirya Fim na Hausa sun samu tallafin Kudi daga Bankin tallafawa masana'antu domin samun ci gaban sana'arsu.

Maryam Booth 'yar wasan hausa a Kano
Maryam Booth 'yar wasan hausa a Kano hausafilms.tv
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.