Isa ga babban shafi
Najeriya

Gwamnatin Najeriya da Boko Haram sun yi ikirarin cim ma yarjejeniyar tsagaita wuta

Hukumomin Najeriya sun sanar da cim ma yarjejeniyar tsagaita wuta da kungiyar Jama’atu Ahlul Sunnah Lidda’awati wal Jihad, da ake kira Boko Haram. Kabir Yusuf daga Abuja, a cikin Rahotonsa ya ji ta bakin bangarorin biyu game da yarjejeniyar.A cikin Rahoton kuma zaku ji cewa Kungiyar Boko Haram ta nisanta kanta da harin da aka kai a Makarantar Yara a Yobe.

Ministan Ayyuka na musamman a gwamnatin Najeriya, Barister Tanimu Turaki, kuma shugaban kwamitin sasantawa da Boko Haram
Ministan Ayyuka na musamman a gwamnatin Najeriya, Barister Tanimu Turaki, kuma shugaban kwamitin sasantawa da Boko Haram www.specialdutiesoffice.gov.ng
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.