Isa ga babban shafi
Najeriya

Babangida Aliyu ya ziyarci taron kaddamar da littafin ‘Yan adawa a Najeriya

Shugaban Jam’iyar adawa ta ACN a Najeriya Alhaji Lai Mohamed ya kaddamar da wani littafi da ya rubuta mai taken “Witness to History” Shaidar Tarihi, littafin da ya tabo batutuwan siyasar kasar tun samun ‘Yancin kai zuwa yanzu. Gwamnan Jahar Niger, Babangida Aliyu, na Jam’iyyar PDP mai mulki yana cikin wadanda suka halarci bikin kaddamar da littafin. Muhammad Salisu Hamisu a cikin rahoton shi ya tambaye shi, Anya idan kare yana sunsunan takalmi ba dauka zai yi ba?

Gwamnan Jahar Lagos Babatunde Raji Fashola da Jagoran ACN Bola Ahmaed Tinubu da shugaban Jam'iyyar Bisi Akande da Lai Muhammad da Tshon Shugaban Kasa Janar muhammadu Buhari a wajen taron kaddamar da littafin Witness To History na Lai Muhammed a Lagos
Gwamnan Jahar Lagos Babatunde Raji Fashola da Jagoran ACN Bola Ahmaed Tinubu da shugaban Jam'iyyar Bisi Akande da Lai Muhammad da Tshon Shugaban Kasa Janar muhammadu Buhari a wajen taron kaddamar da littafin Witness To History na Lai Muhammed a Lagos primenews
Talla

03:24

Rahoton Salisu Hamisu a Taron bukin kaddamar da Littafin 'Yan adawa a Najeriya

Salissou Hamissou

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.