Najeriya
An yi cacar baki tsakanin Gwamnan Edo da Ministan Shari’a a Najeriya
An kusa bai wa hammata iska a taron Majalisar kolin da aka yi a Abuja, tsakanin Gwamnan Jihar Edo, Adams Oshimhole da Ministan Shari’a, Mohammed Adoke, kan binciken wadanda suka kashe jami’in Gwamnan Jahar ta Edo. Daga Fadar Shugaban kasa, Kabir Yusuf ya aiki da Rahoto.
Wallafawa ranar:
Talla
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu