Isa ga babban shafi
Najeriya

Kungiyar Kiristocin Najeriya ta bukaci mabiyanta gudanar da Azumi

Kungiyar Kiristocin Najeriya ta CAN, ta umurci mabiynta a fadin kasar su gudanar da Azumi na kwanaki Uku, domin neman sauki kan hare-haren da ake kai wa a Majami'u a sassan Arewacin Najeriya. Daga Gombe Shehu Saulawa ya aiko da Rahoto.

Fasto Ayo Oritsejafor Shugaban Kiristocin Najeriya
Fasto Ayo Oritsejafor Shugaban Kiristocin Najeriya Nigerian Bulletin
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.