Isa ga babban shafi
Nigeria

David Cameron ya nemi karfafa kasuwanci tsakanin Africa da Britaniya

Prime Ministan kasar Britaiya David Cameron, ya nemi a kara karfafa harkin cinikayya tsakanin kasar shi da sauran kasashen nihiyar Africa. Mr Cameron da ke magana a yau yayin wata ziyarar da ya kai Nigeria, inda ya ce nahiyar Africa nahiya ce da ya kamata a tallafa mata, amma kuma waje da ya kamata a yi huldar kasuwanci da ita, amma kuma kafin nan ya kamata a samar da gyare- gyare a harkokin siyasa, kafin kuma a samar da wannan sai an sami ginshikan democradiyya, kamar su bin doka da oda sakar wa bangaren shari’a mara, da kuma gwamnatin democradiyya da ba rufa rufa. 

Prime Ministan Britaniya, David Cameron
Prime Ministan Britaniya, David Cameron Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.