Lafiya Jari ce
Abubuwan da suke haddasa sanyin kashi da matakan rigakafi
Wallafawa ranar:
Kunna - 09:50
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon ya tattauna ne da masana kan yawaitar larurar sanyi ko ciwon kashi da gabobi, da wasu kan danganta da lokuta irin na damuna.