Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Hanyoyin magance kamuwa da ciwon hakori

Wallafawa ranar:

Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon ya dora ne bisa amsa wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka aiko domin neman karin bayani. Wasu daga cikin jerin tambayoyin da shirin na wannan mako yayi karin haske akai sun hada da matsalar ciwon hakori da yadda za'a magance shi, sai kuma karin bayani akan al'adar gada.

Masana sun shawarci jama'a da su rika wanke hakoransu a lokutan Safiya, Rana da kuma dare kafin kwanciya domin tabbatar da lafiyarsu.
Masana sun shawarci jama'a da su rika wanke hakoransu a lokutan Safiya, Rana da kuma dare kafin kwanciya domin tabbatar da lafiyarsu. REUTERS/Dr. Takashi Tsuji/Tokyo University of Science/Handout
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.