Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Lafiya Jari; Yaki da cutar Ebola

Wallafawa ranar:

Yanzu haka kasashen yankin Yammacin Afirka na ci gaba da daukar matakai domin kange cutar Ebola da a halin yanzu ta yi sanadiyyar mutuwar mutane akalla 730 a yankin. Wannan shi ne Garba Aliyu Zaria ya mayar da hankali a cikin shirn Lafiya na wannan mako.

Jami'an yaki da cutar Ebola a Sierra Leone
Jami'an yaki da cutar Ebola a Sierra Leone REUTERS/Tommy Trenchard
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.