Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Matsalar shan Taba Sigari ga Lafiya

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari ya diba matsalar Shan Taba sigari ga Lafiyar dan Adam tare da tattaunawa da masu shan tabar don jin dalilin abin da yasa suke shan Sigari da kuma abinda suke ji a jikinsu idan sun sha.

hoton Karen taba Sigari yana fitar da hayaki
hoton Karen taba Sigari yana fitar da hayaki Getty Images/Photodisc/Nicholas Eveleigh
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.