Ilimi Hasken Rayuwa
Daliban jami'o'in Najeriya na shirin komawa karatu
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:27
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya tattauna ne game da shirye-shiryen dalibai da malaman jami'o'in Najeriya na komawa dakunan karatu bayan janye yajin aikin da Kungiyar Malaman Jami'o'in suka tsindima a ciki.