Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

'Yan Najeriya na rike layin salula fiye da guda

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa ya yi nazari ne game da yawan layukan salula da al'ummar Najeriya ke amfani da su, inda mutum guda ke rike layi fiye da guda saboda wasu bukatunsa.

'Yan Najeriya na rike layi fiye da guda
'Yan Najeriya na rike layi fiye da guda AFP PHOTO / PAPY MULONGO
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.