Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Whatsapp ya zama mallakin Facebook

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa a wannan mako ya tattauna ne akan cinikin dandalin aika sako na Whatsapp a wayoyoin salula wanda yanzu ya zama mallakin dandalin Facebook. Sannan shirin ya tabo labarai da suka shafi Fasaha.

Facebook ya saye WhatsApp
Facebook ya saye WhatsApp REUTERS/Mal Langsdon
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.