Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Matashi ya ƙera Jirgin Sama a Kano

Wallafawa ranar:

Idan masu saurare suna biye da shirin Ilimi hasken Rayuwa, a makon da ya gabata Shirin ya tattauna ne da Emmanuel Okekunle wani matashi a garin Jos Jahar Flato a Najeriya wanda ya ƙera jirgin sama mai saukar Ungula yana ajin farko na soma karatun sakandare tare da wasu kere keren fasaha da dama. Shirin ilimi Hasken Rayuwa na wannan mako ya leƙa ne kuma Jahar Kano inda zaku ji wani matashi mai suna Idris Ibrahim Hassan da ya ƙera jirgin sama wanda ya raɗawa Suna “9ja Eagle” tsuntsun da ke kan tambarin Tarayyar Najeriya.

Idris Ibrahim Hassan a cikin Jirginsa da ya Ƙera a Najeriya
Idris Ibrahim Hassan a cikin Jirginsa da ya Ƙera a Najeriya RFI/Dandago
Talla

Hotunan jirgin sama da Idris ya kera a Kano Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.