Isa ga babban shafi
BP

Kamfanin mai na BP ya amince da biyan tara akan malalar mai.

Kamfanin mai na PB, ya amince ya biya tarar kudi, dalar Amurka biliyon hudu da rabi, saboda malalar mai da ta auku a Tekun Mexico na kasar Amurka, a shekarar 2010.Kamfanin ya kuma amsa laifuka 14 da ake zargin shi, da suka hada da sakacin da ya yi na sanadiyyar mutuwar ma’aikata 11.  

Tambarin Kamfanin mai na BP
Tambarin Kamfanin mai na BP Divulgação
Talla

An kuma gurfanar da wani tsohon babban jami’in kamfanin na BP, saboda zargin yin katsalandan ga shari’a, saboda karyar da ya shata, game da yawan man da yayi ta tittidowa daga bututun man.
 

Sai da aka shafe kwanaki 87, kafin a toshe bututun daya fashe a wajen da ke da nisan kafa 5,000 a kasan tekun.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.