Isa ga babban shafi
Tunisiya

Ana ci gaba da yin taho mugamar da ta balle da masu zanga zangar Tunisiya

Ana ci gaba da yin taho mugamar da ta balle tun ranar juma’a tsakanin wasu matasa masu zanga zanga da jami’an tsaro a birnin Tunis na kasar Tunisiya inda aka bayyana cewa wani matashi guda ya rasa ransa ta hanyar harbin bindigaa rikicin na yau Litinin.Arangamar da ta barke a jiya Lahadi ta yi sanadiyar jikatar mutane shida da suka hada da wasu 'yan sanda biyu da suka samu munanan raunukaMajiyar ofishin Ministan cikin gidan kasar ta bayyana cewa, arngamar da ta balle a jiya a tsakkiyar birnin Tunis, masu tsanannin addini ne suka tayar da ita.Dubban mutane sun tsere zuwa Nahiyar Turai bayan juyin juya halin kasar ta Tuniya cikin watan Janairu da ya kawo karshen gwamnatin Zine Abidene Ben Ali ta tsawon shekaru 23. 

AFP PHOTO/KHALIL
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.