Isa ga babban shafi
Tunisiya

An sake yanke hukunci wa Tsohon Shugaban Tunisiya Ben Ali

A karo na biyu, wata kotu a Tunisiya, ta daure Tsohon shugaban kasa, Zine el Abidine Ben Ali, na shekaru 15 a gidan yari, saboda samun sa da mallakar makamai, miyagun kwayoyi da kayan tarihi.Har ila yau kotun, wadda ta yi masa shari’a a bayan idansa, ta ci tarar sa Euro 54,000.Lauyan Tsohon shugaban ya bayyana shari’ar a matsayin wasan yara, ganin yadda ta sabawa dokokin kasar. 

Tsohon shugaban Tunisiya Ben Ali
Tsohon shugaban Tunisiya Ben Ali
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.