Isa ga babban shafi
Serbia

An Kama Ratko Mladic Na Bosnia Da Ake Nema

Shugaban Serbia Boris Tadic ya bayyana kama tsohon Kwamandan Sojan kasar Ratko Mladic wanda aka dade ana nema ruwa a jallo saboda laifukan yaki.Shugaban kasar ya fadawa taron manema labarai yau cewa da safe aka kama shi kuma ana tsara yadda za'a tasa keyarsa zuwa kotu kasa-da-kasa dake hukunta masu aikata laifukan yaki dake Hague.Ana zargin Ratko Mladic ne da laifin kisan kiyashi tsakanin shekarar 1992-1995 lokacin rugujewar kasar YugoslaviaMai shekaru 69 ana zargin sa da kafa sansanoni da wuraren tsare mutane da kisan jama'a. 

Ratko Mladic
Ratko Mladic RFI
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.