Isa ga babban shafi
Cambodia

An Daure Tsohon Mai Gabatar Da Kara Na Kasar Cambodia

Tsohon Babban mai shigar da kara na kasar Cambodia an yanke masa waadin zama gidan sarka na tsawon shekaru19 daga yau saboda laifin cin hanci da rashawa, alamarin da shine karo na farko da ake tuhumar wani babban jami'in Gwamnatin kasar da irin wannan laifi.Top Chan Sereivuth ana tuhumar sa da laifin cin hanci, tsarewa ba bisa kaida ba.An kuma daure Dogarawan sa biyu shekaru 15 da 16 saboda irin laifin daya aikata.Tun watan Nuwamba na bara aka kama mutanen da ake zargi da wannan laifi, bayan sun karbi makudan kudade daga hannun wasu mutane sannan suka daure mutanen. 

Tutar kasar Cambodia
Tutar kasar Cambodia rfi
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.