Isa ga babban shafi
Janhuriyar Tsakiyar Afrika

Ana Babban Zaben Kasar Janhuriyar Tsakiyar Afrika

Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci Hukumomin kasar Janhuriyar Tsakiyar Afrika dasu tabbatar anyi kyakkyawa kuma karbabbar zabe a kasar wannan karshen makon.A jiya ne Babban Sakataren Majalisar Ban Kimoon ke wannan kira inda yake fatan dukkan bangarorin dake cikin wannan zabe zasu mutunta sakamakon zaben.A gobe lahadi  za'a kammala zabukan Shugaban kasar da kuma na majalisar Wakilan kasar da aka fara shekaru biyu da suka gabata.  

Matasa a birnin Bagui nata hada-hadan su
Matasa a birnin Bagui nata hada-hadan su rfi
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.