Isa ga babban shafi

Rikici na kara kazancewa a yammacin gabar kogin Jordan da Isra'ila ta mamaye

Rikici na kare kazancewa a yammacin gabar kogin Jordan da Isra’ila ta mamaye, inda a jiya Isra’ilawa suka kai hari kan mazauna Falasdinu, yayin da sojojin Isra’ila suka harbe wani Bafalasdine a wani shingen binciken ababan hawa.

Rikici na kare kazancewa a yammacin gabar kogin Jordan da Isra’ila ta mamaye, inda a jiya Isra’ilawa suka kai hari kan mazauna Falasdinu, yayin da sojojin Isra’ila suka harbe wani Bafalasdine a wani shingen binciken ababan hawa. REUTERS - RANEEN SAWAFTA
Talla

Al’amrin na baya-bayan nan ya kara yawan adadin wadanda rikicin yi sanadin mutuwarsu zuwa mutane 20 tun daga ranar Litinin, wato hudu a bangaren Isra'ila 16 Falasdinawa.

Falasdinawa sun bayyana daruruwan ‘yan Isra’ila na kai musu hari kauyukansu a ‘yan kwanakin nan, bayan da wasu ‘yan bindiga Falasdinawa suka kashe wasu ‘yan Isra’ila hudu a kusa da wani matsugunin yammacin kogin Jordan a ranar Talata.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.