Isa ga babban shafi
Sabuwar shekarar 2024 cikin hotuna

Bukukuwan sabuwar shekara a kasashen duniya cikin hotuna

Kasashen duniya na ci gaba da gudanar da bukukuwan shiga sabuwar shekara ta 2024 cikin farin ciki da annashuwa bayan sun yi ban-kwana da shekarar 2023, yayin da jama'a da gwamnatocinsu ke cike da fatan samun nasarori a cikin sabuwar shekarar.

Wani matashi a wurin wani ruguntsimi da aka gudanar a birnin New York na Amurka a lokacin bikin shiga sabuwar shekara ta 2024.
Wani matashi a wurin wani ruguntsimi da aka gudanar a birnin New York na Amurka a lokacin bikin shiga sabuwar shekara ta 2024. REUTERS - JEENAH MOON
Talla
Tartsatsin wuta a kusa da fadar gwamnatin Faransa ta Champs Elysees a birnin Paris a yayin bikin shiga sabuwar shekara ta 2024.
Tartsatsin wuta a kusa da fadar gwamnatin Faransa ta Champs Elysees a birnin Paris a yayin bikin shiga sabuwar shekara ta 2024. REUTERS - BENOIT TESSIER
Dandazon matasa da ke halartar bikin kade-kade da raye-raye a birnin Lagos wanda aka shirya saboda sabuwar shekara ta 2024.
Dandazon matasa da ke halartar bikin kade-kade da raye-raye a birnin Lagos wanda aka shirya saboda sabuwar shekara ta 2024. REUTERS - TEMILADE ADELAJA
Wata wata sanye da wani kambi na 2024 a birnin Kuala Lampur na kasar Malaysia.
Wata wata sanye da wani kambi na 2024 a birnin Kuala Lampur na kasar Malaysia. REUTERS - HASNOOR HUSSAIN
Tartsatsin wuta a birnin Sydney ana gab da shigowar sabuwar shekara ta 2024
Tartsatsin wuta a birnin Sydney ana gab da shigowar sabuwar shekara ta 2024 via REUTERS - STRINGER
Nadija Shostrom ta halarci wani biki da aka shirya a birnin New York na Amurka don murnar tarbar sabuwar shekara ta 2024.
Nadija Shostrom ta halarci wani biki da aka shirya a birnin New York na Amurka don murnar tarbar sabuwar shekara ta 2024. REUTERS - JEENAH MOON
Dandazon mutane da suka hallara a kusa da fadar gwamnatin Faransa ta Champs Elysees don murnar shiga sabuwar shekara ta 2024.
Dandazon mutane da suka hallara a kusa da fadar gwamnatin Faransa ta Champs Elysees don murnar shiga sabuwar shekara ta 2024. REUTERS - BENOIT TESSIER
Wata matashiya cike da murnar sabuwar shekara ta 2024 a birnin New York na Amurka.
Wata matashiya cike da murnar sabuwar shekara ta 2024 a birnin New York na Amurka. REUTERS - ANDREW KELLY
Kananan yara na busa sarewar roba a birnin Manila na kasar Philippines don murnar sabuwar shekara ta 2024.
Kananan yara na busa sarewar roba a birnin Manila na kasar Philippines don murnar sabuwar shekara ta 2024. REUTERS - ELOISA LOPEZ
Wata karamar yarinya da aka dauka a wuya a yayin bikin sabuwar shekara ta 2024 a birnin Bagdad na Iraq.
Wata karamar yarinya da aka dauka a wuya a yayin bikin sabuwar shekara ta 2024 a birnin Bagdad na Iraq. REUTERS - AHMED SAAD
Wasu masu ibada a wata majami'a da ke birnin Lagos suna murnar shigowar sabuwar shekara ta 2024.
Wasu masu ibada a wata majami'a da ke birnin Lagos suna murnar shigowar sabuwar shekara ta 2024. REUTERS - TEMILADE ADELAJA
Mutanen Moscow na Rasha cike da murnar ganin sabuwar shekara ta 2024.
Mutanen Moscow na Rasha cike da murnar ganin sabuwar shekara ta 2024. REUTERS - MAXIM SHEMETOV
Wasu 'yan mata da suka halarci bikin sabuwar shekara a birnin Seoul na Koriya ta Kudu.
Wasu 'yan mata da suka halarci bikin sabuwar shekara a birnin Seoul na Koriya ta Kudu. REUTERS - KIM HONG-JI
Matan Rasha tare da "Father Christmas" a yayin bikin shigowar sabuwar shekara ta 2024.
Matan Rasha tare da "Father Christmas" a yayin bikin shigowar sabuwar shekara ta 2024. REUTERS - MAXIM SHEMETOV
Iyalai na murnar sabuwar shekara a Amurka
Iyalai na murnar sabuwar shekara a Amurka REUTERS - JEENAH MOON
Matasan Malaysia cike da murna a birni Kuala Lampur.
Matasan Malaysia cike da murna a birni Kuala Lampur. REUTERS - HASNOOR HUSSAIN
Wani gagarumin ruguntsimi da aka shirya a birnin Mumbai na kasar India don murnar shiga sabuwar shekara ta 2024.
Wani gagarumin ruguntsimi da aka shirya a birnin Mumbai na kasar India don murnar shiga sabuwar shekara ta 2024. REUTERS - FRANCIS MASCARENHAS
Lale marhabin da zuwan sabuwar shekara ta 2024 a Kuala Lampur
Lale marhabin da zuwan sabuwar shekara ta 2024 a Kuala Lampur REUTERS - HASNOOR HUSSAIN
Shekarar 2024, ita ce shekarar da Faransa za ta karbi bakwancin gasar Olympics
Shekarar 2024, ita ce shekarar da Faransa za ta karbi bakwancin gasar Olympics REUTERS - BENOIT TESSIER
Wasan wuta a birnin Valletta na kasar Malta
Wasan wuta a birnin Valletta na kasar Malta REUTERS - DARRIN ZAMMIT LUPI
Jama'ar duniya sun yi ban-kwana da shekarar 2023.
Jama'ar duniya sun yi ban-kwana da shekarar 2023. REUTERS - FRANCIS MASCARENHAS

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.