Isa ga babban shafi

Gawar Sarauniya Elizabeth ta isa cocin St George kafin binne ta

Akwatin gawar Sarauniya Elizabeth ta II ya isa fadar Windsor, don yin bankwanar karshe a cocin St George's kafin a binne ta.

Akwatin gawar Sarauniya Elizabeth ta biyu kenan
Akwatin gawar Sarauniya Elizabeth ta biyu kenan AP - Tristan Fewings
Talla

Iyalan gidan sarautar da dama ne suka shiga tattakin raka akwatin gawar zuwa cocin, kafin a binne ta.

Sarki Charles na III, Gimbiya Anne, Yarima Andrew da Edward, da kuma Yarima William da Harry yna cikin tawagar da suka yi wa gawar rakiya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.