Isa ga babban shafi
Google

Kamfanin Google ya gamu da matsalar sadarwa na dan lokaci

Katafaren Kamfanin sadarwar Google ya samu da matsalar da ta hana masu amfani da shi damar aikewa da sakonni da zuwa shafin Youtube a fadin duniya.

Tuni dai kamfanin ya sanar da shawo kan matsalar.
Tuni dai kamfanin ya sanar da shawo kan matsalar. REUTERS/Hannah McKay/File Photo
Talla

Matsalar ta haifar da matsala sosai ga miliyoyin jama’a musamman masu amfani da kafofin sada zumunta da masu hada hada ta intanet.

Kafofin da matsalar ta Shafa sun hada da hanyar aikewa da sako na Gmail da Google Maps da Google Drive da kuma YouTube.

Kamfanin Google ya sanar da shawo kan matsalar cikin mintina 45, yayinda ya danganta matsalar da rumbun ajiyarsa, kana kuma ya nemi gafarar masu amfani da shi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.