Isa ga babban shafi
Najeriya

Ana Bukin Ranar Mata A Sassan Duniya Yau

Yau 8 ga watan maris ita ce ranar da Majalisar Dunkin Duniya  ta ware  domin tattauna yadda za'a karfafawa mata Guiwa don ci gaba da bada gudunmawa ga al'umma. 

Wasu mata 'yan gudun hijira da Boko Haram suka kora daga kauyukansu
Wasu mata 'yan gudun hijira da Boko Haram suka kora daga kauyukansu rfi
Talla

A bana dai, an yi wa ranar take da ‘’Rawar da masu fafutuka ke takawa domin samar da sauyi a rayuwar matar a birane da kauyuka.

‘Yar majalisar dattawan Faransa Claudine Lepage, yanzu haka tana ziyara a Najeriya domin gabatar da wata kasida dangane da wannan rana a birnin Lagos.

A kasashen duniya da dama ana gudanar da taruka domin tattauna matsalolin da mata ke fuskanta da yadda za'a  magance su.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.