Isa ga babban shafi
Amurka

Ina so a magance ɗumamar yanayi-Trump

Trump ya ce ‘na damu da abubuwan da suka jiɓanci muhalli’, ‘muna so a samu tsaftataccen ruwa, da tsaftatacciyar iska, amma kuma muna son ƙulla yarjejeniya mai inganci’.

Shugaban kasar Amurka Donald Trump.
Shugaban kasar Amurka Donald Trump. REUTERS/Yuri Gripas
Talla

Shugaban na Amurka ya shaida wa manema labarai a birnin Washington cewa, a zahirin gaskiya, ba ya da matsala da yarejeniyar, amma ya yi ƙorafi kan yadda ƙasashen duniya suka cimma matsaya a kan ta.

Donald Trump ya ce, akwai yiwuwar gwamnatin ƙasar ta koma cikin yarjejeniyar ta ɗumamar yanayi da aka cimma a birnin Paris bayan janyewar ƙasar.

Trump ne ya bayyana aniyar ƙasar ta Amurka na janyewa daga yarjejeniyar, wadda aka cimma a shekara ta 2015.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.